Ankashe wata mata saboda naira dubu daya 1k

Ankashe wata mata saboda naira dubu daya 1k,

Advertisement

INNALILLAHI ankashe wata mata saboda naira dubu a kano 1k wata mata me shakara 23 wasu yan ta adda sun kasheta saboda ta tsinci kudi, amman akayi tunanin sata tayi,

Wadanda sukakashe ta sunce anganta tafito da wani shago sai suka ganta ta dauki kudi A kasa Ashe tsinta tayi sukuma suka hauta da duka Nan take suka kasheta,

Bayan sun kasheta yansanda sukazo unguwarsu domin Jin meyafaru,

Daga karshe ankama masu ruwa da tsaki akan kisan Allah ya tsine ma wadannan mutanen

Allah yakara kiyaye GABA yasa Aljannace makomarta Ameen

Summa Ameen

Follow us

Advertisement

Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like