Ashe Wannan Ne Dalilin Rasuwar Nura Mustafa Waye Yanzu…
Advertisement
Nura Mustafa Waye” Wanda Ya Rasu A Ranar Lahadi Kuma Mutuwar Sa Ta Baiwa Jama’a Tau’sayi.
Nura Mustafa Waye Dai A Yadda Labari Yazo Zamu Iya Cewa Ya Mutu Ne Ba’ Tareda Yayi Wata Rashin Lafiya Ba Kuma Ya Rasa Ran’sa Ne Yana Gida.
Don A Ranar da Zai Rasu ma Yan Uwan sa Sunce Har’sai da Ya kai Yara Makaran ta Kamar Yadda Yasa’ba Toh Bayan Ya dawo Ne Kuma Allah Ya Karbi Rayuwar Abun’sa
Sannan Bayan Tambayar Yan Uwan Sa Shin Mene Yayi Sana’diyar Rasuwar Tasa Sun’ce Kalau Yake Kuma Har Ya Mutu Ma Babu Wanda Yasani Sai da aka’je Anyi Zaton Bacci Yake Sannan Dai Aka’ga Allah yakarbi Rayuwar Abun’sa.
Wannan Shine Gaskiya Akan Rasuwar Nura Mustafa Waye Kuma Muna Masu Yi’ Masa Fatan Al’kairi Akan Allah Uban’giji Subhanahu Wata ala Yajikan sa da Rahama.
Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar guestloded.com
Advertisement
Advertisement