INNALILLAHI Bayan Auren Ummi RAHAB ashe haka takoma,
Advertisement
Bayan an daura Auren su ita da lilin baba kwatsam a kaga videon ta a TikTok tana rawa Ashe dai baza ta Daina abunda takeba,
Koda bayan tayi Aure bazata daina rawar TikTok ba Allah ya ganar da ita,
Mudai a kullum Muna mata addua Allah yasa tagane cewa TikTok ba abunyi bane kuma Allah yasa kada lilin baba ya taudare ta saboda akwae wani sabon video daya fita nata tun kafin takai haka,
Allah yasa aurensu ya daure yasa zama tsintsiya madaurinki daya Ameen ya Allah
Mudai fatan damuke musu kenan Ameen ya Allah, ?
Kowa yayi musu comment da fatan Alkhairy
Advertisement
Advertisement