Bayan Rasuwar Nura Mustafa Rarara Yaje’ Ta’aziya Gidan Su Sannan Y…

Advertisement

 

Bayan Rasuwar Nura Mustafa Rarara Yaje’ Ta’aziya Gidan Su Sannan Y…

Allah Sarki Mawaki Dauda Kahutu Rarara Yaziyar Ci Gidan Su Margayi Darecta Nura Mustafa Waye Yaje’ Ta’aziya A Lokacin Bikin Babbar Sallah.

Sannan Kuma Ya’ Kai’wa Mahaifin Sa Ziyara Dauda Kahutu Rarara Yaje’ Ta’aziya Gidan Su Nura Mustafa Waye Bayan Rasuwar Sa Allah Sarki Darecta Allah Yajikan Sa.

Babu Shakka Dauda Kahutu Rarara A Wannan Lokaci Na Shagalin Bikin Babbar Sallah Yayi Abu’buwa Na Burgewa da Kuma Na Bada Mamaki.

Domin Bayan Ziyarar daya Kai’wa Mahaifiyar Sa Yanzu Kuma Yaje’ Gidan Su Nura Mustafa Waye Inda Yayiwa Yan Uwan sa Ta’aziya Tareda Mahaifiyar Nura Mustafa Waye Allah Sarki” Muna Fatan Allah Yajikan Sa da Rahama.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu akan Ta’aziyar da Dauda Kahutu Rarara Ya’kai Gidan Su Nura Mustafa Waye Bayan Rasuwar Sa Sannan Kuma Kuma Yaziyar Ci Mahaifiyar Sa Har Gida.

Advertisement

Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like
Minister-of-Women-Affairs-Pauline-Tallen.fw_
Continue Reading
Advertisement The House of Representatives has called for a nationwide sensitisation against female genital mutilation by the Federal…