Burina yagama cika tunda nashiga kannywood kuma nayi firm da Adam a zango”

Burina yagama cika tunda nashiga kannywood kuma nayi firm da Adam a zango”

Advertisement

Babban burina nashiga industry kuma nayi firm da Adam a zango kuma Allah yayi burina ya cika na samu wannan damar,

Tunda nake karama nake shiawar inshiga firm din hausa Amman sai yanzu Allah yayi nashiga kuma nasamu daukaka daga shigata harkar ba abunda zance sai godiya ga Allah kuma inama masoya fatan Alkhairy wanda sune sukasaka nakawo wannan matsayin,

Alhamdulillah ba abunda zancema Allah sai godiya Allah ya yafemana mutane suna tunanin kamar nakashe aurena ne bahakabane shi zaman aure na Allah ne daman Allah yayi zan futo daga gidan mijina inshiga harkar firm,

Ina godiya ga megidana Adam a zango wanda shine silar sunana yayi yawo a kasar nan,

Sannan inagodiya gaku masoyana nagode taku junai diyya.

Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like