Gaskiyar lamari akan abunda yafaru da wadanan amarya da ango bayan sun…

Bayan mutane auren amarya da angon Nan mutane dayawa a social media sunata yada magan ganu akan cewa amryar tayi masu gwalo a hoton da suka dauka tareda angonta, kowa nacewa tayi hakane domin ta wulakanta wadanda basuyi aure,

Wadanan Nan amarya da angon sundade suna soyayyah tare harta kawosu gayin aure yanzu Alhamdullillah,

Amaryar ta bayyana cewa bawae sunyi bane don suci mutumcin wasu ko Kuma tozarta wasu sunyine domin gwauraye su tashi suyi aure Kuma suna fatan Allah yabawa kowa halin yin hakane,

Inda angon yabayyana cewa Alhamdullillah suna tare da amaryarsa lafiya klau kullum bawani abunda ke hadasu

Wadanan ango da amaryar Yan garin bauchine muna fatan Allah yayima aurensu alharka yakuma Basu zaman lafiya,

 

Spread the love

Leave a Reply

Your email address will not be published.