INNALILLAHI ASHE ABUN HAKA YAFARU DA SAFARAU SAFA

INNALILLAHI KALLI ABUNDAYAFARU DA SAFARAU SAFA,

Advertisement

INNALILLAHI safarau tayi abun kunya ashe dama haka take ,

  • Allah sarki rayuwa safara u marainiyar Allah ce batada yes bata da uba Amman a kullum nema take tashiga duniya domin ta tarwatsa rayuwarta dakanta,
  • Abu mafi muni wanda su runs kara lalata safara u safa shine uban gidanta watau mawakin nan mr42,
  • Mawakin Dan zariyane kuma haifefan garinne, mr442 yayi suna tadalilinyin wakokin batsa dayakeyi wannan shine dalilin dayasa aka sanshi lungu lungu,
  • Safara,u itakuma yar garin kanoce tayi suna a firm din kwana cas’in a tashar AREWA 24 wannan ne yabata damar sanuwa a idon jama a, jarumar bayan tabar harkar firm din saboda wasu yan dalilai, shine yanzu ta koma harkar waka a madox industry,
  • Yanzu dai haka jarumar Ta kara sanuwa a harkar wakar fiye da firm din, matsalar anan shine daga shigarta harkar iskancinta yakara yawa fiye da abun tayi a da’
[contact-form][contact-field label=”Name” type=”name” required=”true” /][contact-field label=”Email” type=”email” required=”true” /][contact-field label=”Website” type=”url” /][contact-field label=”Message” type=”textarea” /][/contact-form]

Yanzu dai haka yarinyar bataji bata gani kuma bata ganin girman kowa saboda komawa harkar waka datayi,

Daga karshe muna fatan Allah yashiryata

Yakuma yafemata yasa tagane ba mafita bace harkar,

Ameen summa Ameen

Yanzu dai haka ana nan anayimata addua Allah yasa tagyaru tazama mutuniyar arziki ameen ya Allah.

 

 

Advertisement

 

Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like