Innalillahi menene gaskiya akan mutuwar ladidi fage Rasuwa innalillahi

Innalillahi Allah yajikanta da rahama ya yafe mata kurakurenta,

Advertisement

Maganar gaskiya akan mutuwarta maganar gaskiya shine ladidi fage tana raye bata rasuba Kwana kin baya tayi rashin lafiya harta kusa mutuwa, ciwon Hawan jini ne ke damun da da kuma damuwa da bacin rai ”

Tasha jinya sosai kafin tadawo firm kwanakin baya zakuga bata fitowa a kowane firm saboda rashin lafiyar,

Matar nan batasamu saukiba sai kwanan nan in take futowa a firm din Alaqa na sarki Alinuhu ya dauko ta yasakata a firm dinshi inda yanzu haka take taka rawar gani a matsayin mahaifiyar momee go mbe,

Yanzu dai haka tana cikin koshin lafiya saidai Dan sauran rashin lafiya kadan da kuma ramewa da ta danyi’

Haryanzu bata gama maida jikinta ba  saboda rashin lafiyar ta cinyeta muna rokon Allah yasa Sarki ali ya kyautatama matar nan ya kula da ita yakuma dauketa kamar mamar shi ameen ya Allah,

A kannywood kowa ya dauke ta a matsayin uwa uwatagari kuma kids yana fatan Alkhairy a industry din ba  kamar momi gombe ta dauke ta kamar Jakarta

Muna fatan duk wata tsuhuwa a industry din zasu rika daukansu iyaye babu raini tsakani

Advertisement

Allah yasa haka ameen

Yanzu dai haka tana cikin koshin lafiya.

Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like