Kalli Wankan sallar Aisha izzarso da ya girgiza Kannywood gabaki dayanta

Kalli Wankan sallar Aisha izzarso da  ya girgiza Kannywood gabaki dayanta…

Advertisement

Jaruma aisha izzarso Tasaki Wasu Zafafan Hotunan ta Na Shagalin Bikin Babbar Sallah Inda Tayi’ Matukar Kyau Sosai Sannan Tayiwa Masoya Barka da Sallah.

 

Aisha izzarso Jarumar Kannywood Tasaki Wasu Kya’wawan Hotunan Ta Lokacin Gudanar da Wani’ Shagali Na Bikin Babbar Sallah a Wannan Lokaci da Aka Gudanar a Ranar Asabar.

 

Jaruma aisha izzarso  Ta Fattanama Masoyanan Al’kairi Sannan Kuma Tayi Masu Fatan Al’kairi Inda Tayi’ Masu Murna Da Wannan Rana Mai Girma ta Babbar Sallah Sannan Tace Ayi Sallah Lafiya.

Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like