Kalli wankan sallar fati washa yanda yaja hankalin mutane

Kalli wankan sallar fati washa yanda yaja hankalin mutane……

Advertisement

Jaruma fati washa  Tasaki Wasu Zafafan Hotunan ta Na Shagalin Bikin Babbar Sallah Inda Tayi’ Matukar Kyau Sosai Sannan Tayiwa Masoya Barka da Sallah.

 

Fati washa  Jarumar Kannywood Tasaki Wasu Kya’wawan Hotunan Ta Lokacin Gudanar da Wani’ Shagali Na Bikin Babbar Sallah a Wannan Lokaci da Aka Gudanar a Ranar Asabar.

 

Jaruma fati washa Tayiwa Masoyan Ta Fatan Al’kairi Sannan Kuma Tayi Masu Fatan Al’kairi Inda Tayi’ Masu Murna Da Wannan Rana Mai Girma ta Babbar Sallah Sannan Tace Ayi Sallah Lafiya.

Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like