Mutuwar Nura Mustafa Waye Kalli Halin da Jarumai Suka Shiga

Mutuwar Nura Mustafa Waye Kalli Halin da Jarumai Suka Shiga

Advertisement

Mutuwar Nura Mustafa Waye Tayi Matukar Taba Zukatan Al’umma Musan’man Ma Jaruman Kannywood Kona ce Na Izzar so.

Tabbas Bayan Samun Wannan Labari Na Mutuwar Jarumi Kuma Darecta Nura Mustafa Waye Tabbas Du Jarumi Ko Jarumar da’ta ji Wannan Labarin Toh Babu Shakka Sun Shiga Alhini Sosai da Sosai.

Jarumai Masu Tarun Yawa Gaske Ne Suka Shiga Alhini A’game da Mutuwar Da Akai Na Babban Jarumi Kuma Darecta Wato Nura M

Jarumai Masu Tarun Yawa Gaske Ne Suka Shiga Alhini A’game da Mutuwar Da Akai Na Babban Jarumi Kuma Darecta Wato Nura Mustafa Waye.

San’Nan Kuma Wannan Zamu Iya Cewa Ba Karamin Rashi Akai Ba a Wannan Masana’antar ta Kannywood Domin Kuwa an Rasa Babban Masoyin Annabi SAW.

Saboda Zamu Iya Cewa Tun’da ake Hausa Film Ba’a Taba yin Film din Daya Kai Shirin Izzar So Kyau ba Duba da Ganin Yadda ake An’baton Annabi SAW a Cikin.

Advertisement

Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like