Rahama sadau tasake rungumar ba India tirkashi wai ina Manyan kannywood dinne,

Rahama sadau tasake rungumar ba India tirkashi wai ina Manyan kannywood dinne,

Advertisement

Tirkashi takuma kara kiran wani ruwa wai meyasa rahama saudau bazatai hankali bane kullum girma take tana kara cin kasa,

Mudai fatanmu Allah yashiryata yasa tagane hanya madai daiciya ameen,

Jiya jiyannan tasaki wani video ta rungume wani Dan india wai ina Manyan kannywood dinne yakamata su fito suyi mata magana akan abunda take aikatawa saboda abun nata yayi tsamari,

Ko kuma asaka yan hisba sukamata saboda haryanzu batai hankaliba rashin tunani ke damunta, ko kuma iyayenta su ka kyaletaketa  aikata hakan,

Ya kamata akamata ahukunta saboda abunda ya aikata, Muna mata fatan Allah yashiryata yasa tagane ta shiryu.

 

Advertisement

Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like