Tirkashi Maganar Auren Ali Nuhu Karya’ Ce Yanzu Gaskiya Tafito…

Tirkashi Maganar Auren Ali Nuhu Karya’ Ce Yanzu Gaskiya Tafito…

Advertisement

Toffa Anyiwa Ali Nuhu Karya’ An Hada Hoton Sa dana Wata budurwa Rungume da Juna da Sunan Wai Ali Nuhu Zai’ Kara Aure.

Wasu Bata Gari Sun Samu Wani Hoton Na Jarumi Ali Nuhu Sukayi Edit Sukasa Fuskar Ali Nuhu Sannan suka Dauko Hoton Wata Yarinya Suka Saka.

Sannan Suka Runga Yada’ Labari Cewa Ali Nuhu Zai Kara Aure Wannan Labarin dai Karya’ Ne Ali Nuhu ya Karyata Maganar Kara Auren Sa Inda Wannan Labari Yanzu Yacika Kafafan Sada Zumun ta.

Maganar Gaskiya Ita Ce Wannan Labari ba Haka Yake ba Ali Nuhu Ba’ Aure Zai Kara’ba Kawai Dai Mutane Ne Masu Sharri Suke Yada’ Labari Cewa Ali nuhu Zai Kara Aure.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Wannan Lamari Na Fadin Cewa Ali nuhu Zai Kara Aure” Kuma Karya’ Ne.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na” guestloaded.com

Mungode ???

Advertisement

Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like