Tofa Abun ajabi zaikoma duniyar su bayan Wasa dayayi a….

Wani sabon Abun aljabi yazo kano domin yin wasan sallah Abun aljabin ya bayyana cewa shi badan Nan duniyar bane yazo daga wata sabuwar duniyane wadda haryanzu ba a salad sunanta a jerin duniyoyiba gaskiyar Abun yabawa kowa mamaki akan duk cikin duniyoyin damuke dasu amman baya cikin kodaya,

Abun Al ajabi wata halittace wadda take zuwa daga wata duniyar duk bayan shekara daya tazo tayi Wasa takoma,

Wannnan sabon Abun aljabin yabawa mutane mamaki inda yayi Wasa kala kala Wanda yajawo hankalin mutane kowa yayi nishadi akan wasannni

Daya daga cikin Wanda sukazo kallon wasan yafadamana cewa Abun aljabi har wuta kefutowa a bakinshi wajen yin wasan,

Yanzu dai haka Abun alajabin yayi shiri zaikoma gidansu Allah yasa

 

Spread the love

Leave a Reply

Your email address will not be published.