Table of Contents Show
Tirkashi wannan shine babban dalilin dayasa zandawo firm din labarina,
Dalilan dayasa zandawo firm din labarina NAFISA ABDULLAHI,
Dalili nadaya shine 1
Advertisement
Zancigaba da labarina saboda masoyana saboda daga fitata daga shine naji koke koken su akan basuso fitata da firm din a
Da lili na biyu shine 2
Akwae wanda nafi kauna a kannywood din kuma shima yanasona da Aure sannan yabani shawarar cigaba da shirin kuma na dauki shawararshi’
Saboda ina matukar kaunarsa kuma shima yanasona sosai,
Dalilin dayasa nafita shine ”
Labarina firm ne me dogon zango wanda yakeda asali kuma yakeda daraja a idon mutane saboda firm din yayi suna ne saboda M anyan jarumai da aka zuba a firm din,
Kamar su
NAFISA ABDULLAHI da dai sauransu insha Allahu zan cigaba da hakuri a firm dinku na labarina daga nan zuwa shekara biyu nayi signing contract na firm firm kuma nasan jama a zasuji dadin hakan nagode
Advertisement