Toffa Magana tafito fili game da jaririn Rahama Sadau wanda…

Advertisement

 

Toffa Magana tafito fili game da jaririn Rahama Sadau wanda…

Toffa Wata Sabuwa Jaruma Rahama Sadau Anga Wasu Hotunan ta Tareda Dan Jariri a Hannun Ta Inda Wasu Suka Fara Fadin Dan’ta Ne.

Ganin Dan Jariri a Hannun Jaruma Rahama Sadau Jama’a Sun Fara Cewa Dan’ta Ne Shin Da Gaske Dan’ta Ne Ko Kuma Aa Ba’ Dan’ta Bane Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari.

Jaruma Rahama Sadau Dai Wannan Labari Yaje Gare’ta Sannan Ta Bayyana Wa Duniya Cewa Wannan Ba Dan’ta Bane Maganar Gaskiya Ma Shine Ita Jaruma Rahama Sadau A Cikin Rayuwar Ta Bata Taba Yin Aure Ba Balle Ma Ace Ta Haihu Kawai Dai Dan Makota ne ko Kuma Dan Yan Uwan ta.

Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like