Yadda matashiya yar tiktok tarigamu zuwa gidan gaskiya

Advertisement

Yadda matashiya yar tiktok tarigamu zuwa gidan gaskiya innalliahi

Wata matashiya me shekara 21 yar garin suleja ta rigamu gidan gaskiya innalliahi matashiyar yar cikin garin suleja Niger state me shekara 21 daya tarasune dalilin wata yar karamar jinya datayi,

Jarumar me suna aisha yar garin suleja batayi aureba Amman tanada burin yIn aure a ranta inda muka tattauna da mamarta tagayamana cewa yarinyar tanason tayi sure Allah ne bai nufaba,

Muna fatan Allah yayimata rahama yakai haske kabarinta ameen ya Allah

Advertisement

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like