Yanzu Yanzu: Hamisu Breaker Ya’kai Kudin Auren Fatima Ali Nuhu…
Advertisement
Maganar Kudin Aure da Hamisu Breaker Ya’kai Gidan Ali Nuhu Domin Auren Yar’sa Mai Suna Fatima Ali Nuhu Shin Mene Gaskiya Akan Wannan Lamari.
Yanzu Muka Samu Wani Labari Akan Cewa Hamisu Breaker Ya’kai Kudin Aure Gidan Ali Nuhu Domin Neman Auren Yar Sa Kuma Wannan Labari Yafara Zagaye Kunnen Jama’ar Duniya.
Yanzu Haka dai Wannan Magana Taje Kunnen Ali Nuhu Inda Kuma Ya Bayyana Wa Duniya Wannan Maganar Karya’ Ce Wato Ba Haka Bane.
Babu Shakka Jama’a Sunyi Tunanin Aure Ali Nuhu Zai’ Hada da Hamisu Breaker da yar Sa Amma Kuma Wannan Labarin Ba Gaskiya Bane.
Hamisu Breaker Bai’ kai Kudin Aure Gidan Ali Nuhu Ba’ Wannan Shine Gaskiyar Magana Akan Wannan Lamari.
Muna Godiya Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na” guestloaded.com
Advertisement
Advertisement